iqna

IQNA

karfafa gwiwa
A cikin wani rahoto, gidan rediyo da talabijin na kasar Holland, ya sanar da samun karuwar yawan matasan kasar da suka musulunta a shekarar da ta gabata.
Lambar Labari: 3490293    Ranar Watsawa : 2023/12/11

Jakarta (IQNA) Cibiyar koyar da kur'ani ta Astan Hosseini da ke Jakarta ta shirya gasar haddar kur'ani ta daliban kasar Indonesia, inda dalibai maza da mata 200 suka halarta.
Lambar Labari: 3490054    Ranar Watsawa : 2023/10/28

A karshen watan Ramadan;
Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Kuwaiti ta sanar da kawo karshen aikin kammala karatun kur’ani a shafukan sada zumunta a cikin watan Ramadan tare da halartar mutane 40,000.
Lambar Labari: 3489063    Ranar Watsawa : 2023/04/30

Kananan yara mahardata kur'ani sun halarci filin wasa na Tangier da ke kasar Morocco domin karfafa gwiwa r 'yan wasan kwallon kafa na birninsu ya samu karbuwa sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta a kasar.
Lambar Labari: 3489007    Ranar Watsawa : 2023/04/19

Tehran (IQNA) Cibiyar kula da kur'ani ta Najaf Ashraf dake da alaka da Majalisar Darul Kur'ani ta Haramin Abbas (AS) ta sanar da gudanar da baje kolin kur'ani karo na uku a kan hanyar Najaf Ashraf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3487830    Ranar Watsawa : 2022/09/10

Tehran (IQNA) Ana da fatan samun ci gaban harkokin tattalin arziki na musulmi a cikin wannan shekara da muke ciki.
Lambar Labari: 3486902    Ranar Watsawa : 2022/02/03

Tehran (IQNA) wata karamar yarinya ‘yar shekaru 6 ta hardace kur’ani mai tsarki a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3485280    Ranar Watsawa : 2020/10/16